News

CIGIYA: Daga Zuwa Makaranta Zana Jarabawa Har Yau Ba Ta Dawo Gida Ba

CIGIYA: Daga Zuwa Makaranta Zana Jarabawa Har Yau Ba Ta Dawo Gida Ba

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un, Wani Abu Mai Kama Da Almara Ya Faru A Garin Jahar Kano.

Yayin Da Aka Nemi Wata Budirwa Sama Ko Qasa Aka Rasa Daga Zuwanta Makaranta Zana Jarabawa.

Aisha Labara

Yan Uwan Budurwar Mai Suna Aisha Sun Bada Cigiyar Yar Tasu, Tare Da Fatan Ko Allah Zai Sa A Ganta.

Inda Suka Hada Da Lambar Waya Dakuma Inda Za’a Kaita In Akaci Karo Da Ita.

Assalamualaikum yan uwa muna cigiyar ‘yar uwarmu wadda ta bata ranar 25 ga wannan wata sunana ta Aisha Labaran Garba,

Aisha dai ta je makaratar North West, har ta yi jarabawa a ranar amma ba ta koma gida ba har yanzu.

Don Allah duk wanda ya ganta ya kira wannan lambar waya kamar haka. 08039640778

Tana zaune a garin Kano a Unguwar Goron Dutse Allah yasa a dace amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button