Kannywood News

BIDIYO: Tun Bayan Baiyanar Bidiyon Tsiraicin Jaruma Safara’u Abubuwa Sai Lalace Mata Suke- Tijjani Asase Yayi Magana

Tun Bayan Baiyanar Bidiyon Tsiraicin Jaruma Safara’u Kwana Casa’in Abubuwa Suke Ta Lalace Mata, Jarumi Tijjani Asase Yayi Tsokaci Akan Batun

Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Tijjani Asase, Ya Saki Wani Bidiyo Akan Tsohuwar Jarumar Kannywood Safara’u.

Jarumin Yayi Wasu Kalamai Da Suka Nuna Lallai Shi Babba Ne, Sannan Yai Wani Jan Hankali Game Da Rayuwar Safara’un.

Babu Shakka Babba Babba Ne Domin Kuwa Kalaman Tijjani Asase Sunyiwa Jama’a Dadi Matuka Kuma sun Burge Alumma Matuka.

Tijjani Asase Yayi Kira Ga Manyan Jaruman Kannywood dasu Kira Safara’u Kwanacasain Kuma Su Zauna da Ita Domin Suji Mene Matsalar ta Da Take Shirin Lalata Rayuwar ta.

Yanzu Haka dai Tijjani Asase Yabayar da Shawara Akan Abokan Aikin Sa da Su rabu’da Safara’u Haka Kuma Su Nemeta Domin Jin Abun’da Ke Damun ta.

Wannan Kalamai da suka Fito Daga Bakin Jarumin Kan Sunyiwa Jama’a Dadi Matuka Sosai da Sosai.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Maganar da Tijjani Asase Yayi Gameda Abun’da Ke Faruwa da Safara’u Kwanacasain.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button