Kannywood News

BIDIYO: Tun Daga Old Trafford Manchester United Inda Aka Saka Ahmed Ali Nuhu Makarantar Koyan Ball Academy Ali Nuhu Ya..

BIDIYO: Tun Daga Old Trafford Manchester United Inda Aka Saka Ahmed Ali Nuhu Makarantar Koyan Ball Academy Ali Nuhu Ya..

Bayan Kai Ahmed Ali Nuhu Makarantar Fleetwood Academy Dake Kasar Ingila Ali Nuhu Ya Taho Wa Da Wasu Abokan Sa Tsaraba.

Idan Baku Manta Ba Mun Kawo Muku Rahoto Kan Yadda Jarumi Ali Nuhu Yakai Dansa Makarantar Koyan Kwallan Kafa.

Inda Nan Take Batare Da Bata Lokaci Ba, AKA karbi Dan Nasa Ahmed Ali Nuhu Hannu Biyu Biyu.

Jarumi Ali Nuhu Ya Tahowa Da Tsohon Abokinsa Abba El-mustapha Babbar Kyauta Wadda Ta Girgiza Shi.

Harma Saida Ya Wallafa Wannan Kyauta A Shafinsa Na Sada Zumunta Kamar Haka.

KU TAYANI GODIYA MASOYA.

Tun daga OLD TRAFFORD, MANCHESTER UNITED ya taho mun da tsarabar sabuwar JACKET da kungiyar mu ta kaddamar da ita ta kakar 2022/2023 lokacin da ta kai danmu makarantar koyon kwallon kafa ta FLEETWOOD ACADEMY dake England.

Hakika, Abokina ya faranta mun raina kuma na dau alkawarin sai na gaya wa masoyana wannan babbar kyauta da yayi mun domin su taya ni godiya.

Allah yasa danmu @ahmadalinuhu ya buga professional football career dinsa a Man United.

Thank you once again Ambassador Ali Nuhu Mohammed

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button