Kannywood News

BIDIYO: Wallahi Sai Anyi Zina Da Wasu Matan Kafin A Sakata Su A Fim Inji Wani Jarumin Kannywood Da Yai Shekara 7 A Harkar

Batun Sai An Yi Zina Da Wasu Matan Kafin A Saka Su A Fim Wallahi Gaskiya Ne

Daga Musa Yaro

Tun Biyo Bayan Kasu Kalaman Mawaki Naziru M Ahmad Dake Cewa. Wasu ‘Yan Matan Ma Sai An Yi Zina Da Su Kafin A Saka Su A Finafinan Hausa, Cewar.

Mawakin Ya Dinga Shan Martani Daga Wasu Daga Cikin Jaruman Na Kannywood,

Inda Jaruma Fati Slow Tayi Martanin Ta Ga Sarkin Wakar Cewa, Watan tonon asiri Zaka rantse baka taba zina da wata dan kasa ta a film ko waka ba.

A Cewar Musa Yaro Kuwa Cewa Yai

Wallahi kannywood kaso 90 mazinata, ne kuma maganar zina da mace kafin a saka ta fim, Wallahi, Wallahi gaskiya ne. Domin shekera ta biyar a masana’antar fim, duk wata tsiya da ake na sani.

Bana mantawa akwai wata da ta zo a saka ta a fim a shekarar 2007 aka ce mata za ta fito sau 9, amma duk scene daya sai an buga ta da kasa kuma ta yarda. Daga karshe ma aka ki saka ta aka bar ta da jinya.

Haka kuma akwai wata buzuwa da ta zo daga Jamhuriyyar Niger a shekarar 2011, ita ma haka ta sha ragargaza, kuma ta zo da kudi har da system, Wallahi daga karshe sai da ta zo abincin da za ta ci ma ya fi karfin ta saboda an gama da ita.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button