Uncategorized

BIDIYO: Wallahi Sai Yanzu Nagane Dalilin Kiranka Dr. Jaki Martanin Sadik Sani Sadik Ga Sheikh Idris Dutsen Tanshi.

Wallahi Sai Yanzu Nagane Dalilin Kiranka Dr. Jaki Martanin Sadik Sani Sadik Ga Sheikh Idris Dutsen Tanshi.

Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Sadik Sani Sadik, Yayi Martani Ga Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Sheikh Idris Dutsen Tanshi Bauchi.

Cikin Wani Faifan Bidiyo Da Jarumin Ya Wallafa A Shafin Sa Na Sada Zumunta Inda Yayiwa Shehin Malamin Martani.

Jarumin Ya Fara Da Cewa, Duk Da Cewar Shi Bai Fiye Shiga Cikin Maganar Da Bata Shafe Shi Ba.

Ammafa Ya Zama Wajibi Yayi Magana A Wannan Karon Domin Maganar Ta Tabamai Mutuminsa, Da Sana’arsa Dakuma Iyalinsa.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa, Jarumin Ya Cigaba Da Cewa, A Kwanakin Bayama Yaji Malamin Yana Taba Wasu Malamai Kafin Yazo Kansu.

Jarumin Yace Anasa Kallon Yana Ganin Kamar Hakan Kuskure Ne Anasa Fahimtar Anasa Kallon Anasa Tunanin.

Jarumin Yacigaba Da Cewa, Sufa Malamai Na Addinin Musulimci Addinin Da Yake Koyar Da Tarbiya Sai Suke Amfani Da Rigar Malumta Sukeyi Wanda Hakan Ka Iya Jawo Duniya Tayiwa Addinin Kallo Na Daban.

Gadai Cikakken Bidiyon Anan Kusha Kallo Lafiya.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/s4JKGTrU2XU

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button