Kannywood NewsReligion

BIDIYO: Yana Neman ‘Ya’yan Mutane Amma Shi Bayaso A Nemi Nashi ‘Ya’yan, Ana Yar Tone Tone Tsakanin Malam Da Yan Kannywood.

BIDIYO: Yana Neman ‘Ya’yan Mutane Amma Shi Bayaso A Nemi Nashi ‘Ya’yan, Ana Yar Tone Tone Tsakanin Malam Da Yan Kannywood.

Fitaccen Malamin Addinin Musulimcin Nan Wato Sheikh Idris Dutsen Tashi Bauchi, Yayi Wani Jijjaga A Masana’antar Kannywood.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyon, Malamin Yace Dayawa Daga Cikin Masu Saka Mai A Fim Wato Daraktas Sai Sunyi Amfani Da Mata Kafin Su Sakasu A Fim.

Malamin Yace Wani Ma Daraktan Sai Ya Kwana Dake Sau Bakwai, Wanima Sai Yakwana Dake Sau Goma Sha Hudu Wato Sati Biyu.

Malamin Ya Cigaba Da Cewa, Har Madigo Ake Da Sababbin Shiga Kafin A Sakasu A Fim.

Wannan Maganar Ta Shehin Malamin Ba Karamin Cece Ta Haifar Ba, Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta.

Lamarin Da Yasa Wasu Daga Cikin Yan Fim Din Suka Fara Maida Martani Ga Shehin Malamin.

Gadai Bidin Ku Kalla Anan 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/7Bx0uJSMybI

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button