Kannywood News

BIDIYO: Wani Dattijon Mabukaci Ya Fito Neman Taimakon Jarumi Ali Nuhu Kan Wasu Bukan Sa Da Suka Sha Mai Gaba.

BIDIYO: Wani Dattijon Mabukaci Ya Fito Neman Taimakon Jarumi Ali Nuhu Kan Wasu Bukan Sa Da Suka Sha Mai Gaba.

Wani dattijon mabukaci ya fito neman taimakon jarumi Ali Nuhu, kan wasu bukatu da suka sha mai gaba.

Kamar yadda zaku kalla a cikin wannan bidiyon, shidai wannan dattijon yafito a cikin bidiyon tare da rokon jarumin da ya dubi Allah ya taimaka masa.

Duk da dai dattijon yace ba wannan ne karo na farko da ya taba fitowa rokon jarumin ba.

Kuma bazai taba gajiyawa ba har sai jarumin ya dube shi tare da taimaka masa kamar yadda yake rokon nasa.

Shidai wannan dattijon na bukatar neeman taimakon jarin naira miliyan biyi ne daga jarumi Ali Nuhu domin fara kasuwanci a cewar sa.

Sannan yace ba iya miliyan biyun ce zata ishe shi ba, kawai dai ya taqaita a iya nan ne, saboda kar ya matsawa jarumin

https://youtu.be/jWtPfWFpKqo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button