Kannywood News

BIDIYO: Yadda Minal Ta Ceto Su Maryam Yahaya Da Momee Gombe A Yayin Tattaunawarsu Cikin Harshen Turanci Da Wata Karam

BIDIYO: Yadda Minal Ta Ceto Su Maryam Yahaya Da Momee Gombe A Yayin Tattaunawarsu Cikin Harshen Turanci Da Wata Karamar Yarinya ‘Yar Pakistan A Kasar Dubai

Wani Bidiyo Da Ya Karadw Shafukan Sada Zumunta, Ya Janyowa Jaruma Momy Gombe Da Maryam Yahya Cece Kuce.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon, An Hango Jaruman Uku Tare Da Wata Yarinya Yar Kasar Pakistan.

Wadda Suka Hadu Da Ita Yarinyar Dakuma Jaruman A Wani Wajen Shakatawa A Kasar Dubai.

Yayin Da Aka Gamu Ne, Sai Yarinyar Take Tambayar Su Da Turanci Cewa, Daga Ina Kuke.

Inda Suka Amsa Mata Cewa, Daga Nigeria Muka Zo, Sai Yarinyar Da Sake Cewa Nikuma Daga Pakistan Nake.

Duk Da Dai Cewa Jaruman Sun Bawa Wannan Yarinyar Amsa Ne Cikin Turancin Yan Koyo.

Saida Lamarin Ya Zama Abin Cece kucw Musamman Ma A Shafukan Sada Zumuntar Zamani.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button