News

BIDIYO: Daga Karshe Dai Ali Nuhu Ya Samawa Dansa Team A Ziyarar Da Suka Kai Birnin Manchester United

Bidiyon Ziyarar Ali Nuhu da Dansa Ahmad Garin Manchester Inda Ya Sama Masa Kungiyar Kwallon Kafa

Fitaccen Jarumin Kannywood Ali Nuhu Tareda Babban Dan’sa Ahmad Ali Nuhu Sun Ziyarci Babban Birnin Kasar Manchester United.

Jarumi Ali Nuhu Tare Da Dansa Ahmad Su Dauki Hoto A Cikin Filin Wasan Babban Team Din Manchester United Daukar Hotuna Da Wasu Manyan Kofinan Team Din.

Sarki Ali Nuhu Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu a Kasar Manchester United Lokacin da Akai Wani Wasa Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu.

Achan garin na Manchester da sukaje, Ali Nuhu ya Samawa Dansa Ahmad Kungiyar Kwallon Kafa Da Zai Dinga Bugawa Kwallo.

Babu Shakka Jarumi Ali Nuhu Ya Baiwa Dan’sa Gudun Mawa Hannu Bibbiyu Akan Cikar Burin Sa Na Zama Babban Dan Wasan Kwallon Kafa Na Duniyya Anan Gaba.

Ahmad Alinuhu Ya Sha Baiyanawa cewa, Babban Burinsa A Rayuwa Shine Zama Fitaccen Dan Kwallo.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Zuwan Ali Nuhu Kasar Waje Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button