News

BIDIYO: Wani Matashi Dake Sana’ar Sayar Da Wiwi A Faranti Domin Ciyar Da Iyalinsa A Jahar Katsina.

BIDIYO: Wani Matashi Dake Sana’ar Sayar Da Wiwi A Faranti Domin Ciyar Da Iyalinsa A Jahar Katsina.

Wani matashi da ya rungumi sana’ar saida wiwi a faranti a jahar katsina ya shiga hannu.

Kamar yadda zaku gani a bidiyo, matashin ya baiyanawa jami’an da suka tattauna dashi cewa.

Da Na Yi Sata Gara Na Saida Tabar Wiwi A Faranti, Cewar Wani Da Hukumar ‘Yan Sandar Jihar Katsina Ta Kama Yana Tallar Tabar Wiwi A Faranti A Kwanakin Baya

Haka zalika matashin yace yana wannan sana’a ne, domin ya ciyar da yalinsa abinci.

Haka zalika hukumar yan sandan tayi kokatin nusassheahi hakan ya saba da shiri’a.

Yayinda matashin ya amsa da cewar ya sani, amma yanayine kawai dan ciyar da iyalansa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button