Kannywood News

Bidiyo: Wani matashi Ya bayyana Yanda Yafi Kaunar Maryam Yahaya Akan Iyayen Da Suka Haife Sa.

Bidiyo: Wani matashi Ya bayyana Yanda Yafi Kaunar Maryam Yahaya Akan Iyayen Da Suka Haife Sa.

Wani matashi mai aika-aika ya bayyana wani al’amari mai ban mamaki, inda ya nuna cewa jaruma Maryam Yahaya tafi Iyayen sa matsayi a cikin zuciyar sa.

Babu abinda zamu ce akan wannan labari, sai dai muce Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un, domin kuwa wannan ba karamin tashin hankali bane a rayuwar wannan matashi.

Hakika wannan al’amari bazai rasa nasaba da jahilci ba, domin kuwa idan da ace ya san irin abubuwan da Allah da Manzon Sa suka fada akan iyaye. Da bazai iya nuna yafi son jarumar fim akan su ba.

Allah Ya fada a cikin Alqur’ani mai girma cewa KAYI WA ALLAH BIYAYYA, KUMA KAYI WA MANZON ALLAH BIYAYYA, SANNAN KUMA KA KYAUTAT WA IYAYE.

Tashar Tsakar Gida ta hada mana rahoto akan wannan al’amari, gashi nan kuma a kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button