Kannywood News

BIDIYO: Ya Auri Baturiya Ya Kawota Nigeria Ta Haifar Masa Ya Mace Ta Rasu Danginsa Sun Guji Yar

Wani Matashi Ya Auri Baturiya Ya Kawo Ta Nigeria Ta Haifar Masa Mace Ta Rasu Dangin Sa Sun Guji Yar.

Cikin Bidiyon Da Zaku Gani Yanzu, Zakuga Yadda Wani Bahaushe Ya Auri Baturiya Ya Kawo Ta Nigeria.

Bayan Zuwan Su Nigeria Ne, Dangin Baturiyar Suka Yanke Hulda Da Ita, Kasancewar Tun Farko Basu So Tai Auren Ba.

Kamar Yadda Jaruma Rukayyya Dawayya Ta Labarta Cewa, Shima A Nasa Bangaren Yan Uwan Sa Ba’asan Ransu Akai Auren Ba.

Bayan Daura Auren Ne Matar Tasa Ta Amshi Addinin Musulimci Tare Da Haifa Masa Yarinya Mace.

Harma Taje Saudiya Aikin Hajji Wanda Achan Ta Gamu Da Ajalin Ta. Rai Yai Halin sa.

Bayan Rasuwar Matar Tasa Ne, Shima Ya Kara Aure Bai Jima Da Kara Auren Ba, Shima Rai Yai Halinsa.

Gadai Bidiyon Daga Bakin Jaruma Rukayya Dawayya Ku Kalla

https://youtu.be/Wajo1pTINSI

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button