Music

BIDIYO: Yan Kasuwar Waya Ta Farm Center Dake Kano Sun Hana Saka Poster Ko Kunna Wakar Davido A Kasuwar.

BIDIYO: Yan Kasuwar Waya Ta Farm Center Dake Kano Sun Hana Saka Poster Ko Kunna Wakar Davido A Kasuwar.

Wasu Fusatattun Matasa A Jahar Kano Dake Kasuwar Waya Ta Farm Center.

Sun Sanar Da Hana Saka Poster Ko Kuma Kunna Wakar Mawaki Davido.

Tun Bayan Da Mawakin Ya Wallafa Tallar Wakar Yaransa A Shafinsa Na Sada Zumunta.

Wakar Da Ake Zargin Anyi Wasa Da Ibada Wato Sallah Acikin ta.

Lamarin Da Yasa Mutane Da Dama Sukaita Kiraye Kiraye Kan Davido Ya Gaggauta Goge Wannan Wakar A Shafin Sa.

Tare Da Baiwa Al’ummar Musulmai Hakuri Kan Yin Wannan Wakar.

A Yanzu Dai Davido Ya Goge Wakar, Sai Dai Bai Bada Hakuri Ba Kamar Yadda Aka Bukace Shi Da Yayi.

Amma Har Yanzu Matasa A Sassan Arewacin Nigeria, Na Cigaba Da Yage Postocin Mawakin Kan Kin Fitowa Ya Bada Hakuri

https://vm.tiktok.com/ZM2pV45Gh/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button