Religion

BIDIYO: Ku Kalli Abin Mamaki Shehu Ibrahim Inyass Ya Bayyana A Cikin Hadari.

BIDIYO: Ku Kalli Abin Mamaki Shehu Ibrahim Inyass Ya Bayyana A Cikin Hadari.

Wani Bidiyo Da Ya Karade Shafukan Sada Zumunta, Wanda A Ciki Aka Ga Baiyyar Sheikh ibrahim Inyass.

Lamarin dai ya faru a kasar ghana kamar yanda mai daukar bidiyon ya tabbatar.

Sai dai wasu na mamakin yadd haka ta faru, yayin da wasu suka dinga shakku akan sahihancin bidiyon.

Inda wasu ke kallon bidiyon a matsayin wanda aka hada a cewar su editin ne kawai ba gaskiya ba.

Lamarin bayyanar shehu a jikin bango ko kan bishiya da dai sauran wajaje.

Lamari da aka saba tattaunawa akai, inda sau tari mutane kan ce sunga baiyanar shehu a jikin gurare.

Inda wasu ke karyata hakan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button