News

Da Dumi-dumi; Wata Amarya A Jahar Katsina Tasa Reza Ta Yanke Mazakutar Angon Ta.

Da Dumi-dumi; Wata Amarya A Jahar Katsina Tasa Reza Ta Yanke Mazakutar Angon Ta.

Rahotannin Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Daga Jahar Katsina Na Cewawa.

Wata Fusatattar Amarya A Jahar Katsina Tasa Reza Ta Yanke Mazakutar Angon Ta Jim Kadan Da Tarewar Su.

Tuni Dai Aka garzaya da angon da amaryarsa ta sa reza ta yanke masa mazakuta a Katsina asibitin koyarwa na Malam Aminu da ke Kano.

Domin Cigaba Da Kula Da Lafiyar Sa, Don Ganin An Ceto Rayuwar Wannan Ango Da Mazakutarsa.

Shin Idan Kaine Wannan Angon Zaka Cigaba Da Zama Da Ita Bayan Ka Samu Lafiya?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button