News

BIDIYO: Dangin Alhaji Ale Rufa’i mai Gangaliyon, sun shigar da kara wurin Hedikwatar ‘yan sanda ta Kano kan masu tunzura shi.

BIDIYO: Dangin Alhaji Ale Rufa’i mai Gangaliyon, sun shigar da kara wurin Hedikwatar ‘yan sanda ta Kano kan masu tunzura shi.

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Daga Helkwatar Yansadan Jahar Kano Na Cewa.

Dangin Alhaji Ale Rufa’i mai Gangaliyon, sun shigar da kara wurin Hedikwatar ‘yan sanda ta Kano kan masu tunzura shi da tsokanan shi da masu daukan shi bidiyoyi.

Dangin sun nemi da akama duk wanda ya sake mishi abubuwan da ake mishi, don haka idan kunne yaji jiki ya tsira.

Lauyoyi sun shigar da ƙorafi akan masu amfani da rashin lafiyar matashin da akewa laƙabi da Alhaji AA Rufa’i.

Yanzu haka, Mai Girma Kwamishinan Yan Sandan Jihar Kano, CP Mohammed Usaini Gumel, FIPMA, psc ya bada umarnin a faɗaɗa bincike tare da gayyato wasu daga cikin mutanen da ake zargi da amfani da lalurar sa wajen tunzura shi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button