Uncategorized

BIDIYO: Yadda Aka Daura Auren Wata Bahaushiya Yar Asalin Jihar Katsina Da Inyamuri A Kudu

BIDIYO: Yadda Aka Daura Auren Wata Bahaushiya Yar Asalin Jihar Katsina Da Inyamuri A Kudu

An daura auren wata matashiya mai suna Aisha Da Wani inya muri,

Matashiyar mai suna aisha yar wasan barkwanci ce a kafafen sadarwa.

Cikin wata hira da shafin jaridar bbc hausa yai da matashiyar, ta tabbatar musu da cewa ita musulma ce.

Kuma yar asalin jahar katsina ce, tabbas fitar wadannan hotunan auren na aisha da inyamuri.

Ya dauki hankulan mutane sosai musamman ma masu amfani da shafukan na sada zumunta.

Inda akai ta bayyana ra’ayi akai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button