Uncategorized

BIDIYO: Jaruma Jamila Nagudu Da Danta Mus’ab Yayin Gudanar Da Aikin Umrah A Kasar Saudiyya

BIDIYO: Jaruma Jamila Nagudu Da Danta Mus’ab Yayin Gudanar Da Aikin Umrah A Kasar Saudiyya

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Wannan Dan Gajeren Bidiyon.

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Jaruma Jamila Umar Nagudu.

Tare Da Danta Mus’ab Ke Gudanar Da Aikin Ummara A Kasa Mai Tsarki.

Jarumar Dai Ta Dauki Hankalin Jama’a Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta.

Kasancewar Ba Kowa Ne Yasan Jarumar Nada Babban Da Kamar Wannan Ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button