Kannywood News

BIDIYO: Yadda Fatima Ali Nuhu Tasha Rawa A Wajen Party Bikin Aisha Aliyu Tsamiya

Cikin Wani Bidiyo Da Aka Wallafa A Shafin Youtube, An Ambato Diyar Jarumi Ali Nuhu Fatima Na Shan Rawa A Bikin Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya.

Andai Daura Bikin Jarumar Ne A Ranar Juma’ar Da Ta Gabata, Inda Har Akai Bikin Aka Gama Ba’a Ga Hoton Kafin Aure Da Aka Saba Gani Wasu Ma’auratan Nayi Ba Kafin Auren Su.

Sannan Ba’a Ga Bidiyon Shagalin Bikin Party Na Yawo A Kafafen Sada Zumunta A Shafin Jarumar Ba.

Sai Dai Yau Mun Wayi Gari Da Ganin Wani Bidiyo Da Aka Wallafa A Dandalin Youtube, Tare Da Ambato Diyar Jarumi Ali Nuhu Na Chashewa A Bikin Jarumar Aisha Tsamiya.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon, Sai Dai Ba’a Ga Amarya Ko Angon Nata Ba.

Sannan Ita Wadda Aka Ambata A Matsayin Fatimar Bata Fito Sosai Ba.

Amma Anga Budurwa Mai Tsananin Kama Da Ita Nata Sheqa Rawa A Wajen Biki.

Daman Dai Ba’a Tsammaci Ganin Hoton Kafin Aure Daga Jarumar Ba, Duba Da Yadda Ake Kyautatawa Jarumar Zaton Cewa Jarumar Nada Kamun Kai.

Gadai Bidiyon Nan Kusha Kallo Lafiya.

https://youtu.be/XfndiC42nt8

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button