Kannywood News

BIDIYO: Yadda Na Nemi Numban Ali Nuhu Nayi Waya Dashi Nace Ya Saka Yarinya A Film Amma Kuji Abinda Ya Cemin.

BIDIYO: Yadda Na Nemi Numban Ali Nuhu Nayi Waya Dashi Nace Ya Saka Yarinya A Film Amma Kuji Abinda Ya Cemin.

Fitaccen Malamin Addinin Musulimcin Nan Sheikh Dr. Idris Dutsen Tanshi, Yayi Bayanin Yadda Sukai Wata Shari’a Da Jarumi Ali Nuhu Akan Saka Wata Yarinya Afim.

Cikin wannan bidiyon da zaku gani sheikh dr idris dutsen tanshi, yayi wani karin haske kan yadda ta kaya tsakanin Ali Nuhu da wata yarinya da aka kira Ali Nuhu Akace Yasakata a fim.

Bayan anga wata yarinya da jarumi Ali Nuhu yasaka a cikin wani fim, sai aka nemi numban Ali nuhu aka kirashi.

Kai tsaye jarumri Ali Nuhu Yake Cewa, A Dokan kasa ta nigeria, duk wadda takai shekara goma sha takwas zasu sata a fim koma meye zai faru ya faru a cewar dr. Idris.

Dr. Idris ya cigaba da bada labarin cewa, Shikenan sai wanda ya kira Jarumi Ali Nuhu Ya Shigar Da Kara.

Bayan Ya Shigar Da Jarumi Ali Nuhu Kara A Shari’a Court, Akan Ya Saka Yarinyar A Cikin Bidiyo.

Sai Shuwagabannin Fim Suka Zo Akai Cukun Cukun Akaa Kashe Kes Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Nan.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla 👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/lYGXDia-R9Y

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button