News

BIDIYO: Wata Budurwa Ta Koka Kan Yadda Yan Matan Tiktok Suka Takura Mata Sunaso Suyi Madigo Da Ita.

BIDIYO: Wata Budurwa Ta Koka Kan Yadda Yan Matan Tiktok Suka Takura Mata Sunaso Suyi Madigo Da Ita.

Wata Budurwa Ta Koka Kan Yadda Yan Matan Tiktok Suka Addabeta Da Bukatar Kwakwale.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Budurwar Ta Koka Kwarai Da Gaske Kan Yadda Yan Mata Ke Bukatar Ta Amince Musu Su Dinga Aikata Madigo.

Budurwar Ta Kara Da Cewa Duk Samarin Da Suke Duniya Ta Rasa Da Wanda Zata Sadu Sai Da Yar Uwarta Mace.

Hakazalika Tasha Alwashin Muddin Basu Daina Yimata Zancen Madigo Ba Sai Tayi Musu Kaca Kaca Tare Da Tona Musu Asiri.

Inda Tace Har Dama Matan Dake Yimata Tayin Kudi, Ko Kuma Barazana Da Rayuwa.

Gadai Bidiyon Ku Kalla Anan 👇👇👇👇👇

https://youtu.be/MY77mvGNjL0

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button