Wani Dattijon Alaramma A Kano Ya Rubuta QUR’ANI Mai Girma Guda 51 Da Hannunsa

Wannan shine Al-Qur’anin da Alaramma Malam Auwal yake rubutawa, wanda wannan Qur’anin shine na 51 wanda ya rubuta da hannun sa mai albarka.

Kamar Yadda shafin mukoma tsangaya suka wallafa a shafin su na sada zumunta.

Inda mutane sukai tayi masa fatan alkhairi tare da addu’ar Allah yasa ya gama da duniya lafiya.

Anan muke so da ku baiyana mana ra’ayinku wanne irin fata zakuyi wannan dattin

DAGA Mu Koma Tsangaya

Ku Kalli Bidiyon Anan

 

Click Here To Drop Your Comment