Uncategorized

BIDIYO: Yadda Wata Kirista Ta Rerawa Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W Waka Saboda Kaunar Da Musulmai Suke Nunamai

BIDIYO: Yadda Wata Kirista Ta Rerawa Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W Waka Saboda Kaunar Da Musulmai Suke Nunamai

“Ni Ba Musulma Ce Ba, Shauƙin Soyayar Da Musulmai Suke Yiwa Annabinsu Ya Birgeni, Shi Yasa Na Rera Masa Waka, Cewar Sarah Aloysius Ta Cikin Shirin Fim Ɗin Daɗin Kowa.

Kamar yadda yake a cikin bidiyon nan dake kasa.

Fitacciyar jarumar shirya fina finan hausa ta kannywood sarah aloysius ta rerawa fiyayyen halitta Annabi Muhammadu S.A.W Waka.

Jarumar ta kara da cewa shauqi dakuma kauna da kishin Annabi da ta ga musulmai na dashi ne ya sakata raira wannan wakar.

Kamar yadda zaku gani cikin bidiyon dake kasa. Jarumar tasha yabo daga masoya Manzon Allah.

Masu karatu wanne fata kuke da shi ga Sarah Aloysius da ta rerawa shugaban halitta Annabi Muhammadu S.A.W waƙa ranar Maulidi, duba da ita ba sulmaba ce?

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button