Uncategorized

BIDIYO: Yanzu-Yanzu An Sake Kashe Hausawa A Jahar Ondo Tare Da Jikkata Wasu Da Dama

BIDIYO: Yanzu-Yanzu An Sake Kashe Hausawa A Jahar Ondo Tare Da Jikkata Wasu Da Dama

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-yanzu na cewa ankaiwa hausawa hari a jahar oyo tare da kashe mutum biyar.

Kamar yadda zaku gani acikin bidiyon dake kasa, an kaiwa hausawan hari ne da daddare a wajen da suke cin Abincin dare.

Tun dai bayan tashin wani bam a wata coci, wanda yai sanadiyar rasa rayukan kiristoci da dama.

Ake ta samun kai hare hare akan hausawa mazauna jahar ondo wanda wannan shine karo na biyu da aka far make su

Mazauna unguwar Sabo a ƙaramar hukumar Ondo ta Yamma cikin jihar Ondo sun auka cikin fargaba da zaman ɗar-ɗar bayan wani hari a daren jiya, ya yi sanadin mutuwar mutum biyar.

Alhaji Abdulsalam Yusuf, shi ne Sarkin Hausawan Ondo, ga kuma ƙarin bayanin da ya yi wa Mukhtari Adamu Bawa ta wayar tarho

Ga Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/CbCINvVNrcs

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button