Kannywood News

Bidiyon Amarya Halima Atete Tanayiwa Sauran Matan Kannywood Addu’ar Samun Mijin Aure.

Bidiyon Amarya Halima Atete Tanayiwa Sauran Matan Kannywood Addu’ar Samun Mijin Aure.

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato, Amarya Halima Atete Tayiwa Sauran Matan Kannywood Addu’ar Samun Mijin Aure.

Tsohuwar Jarumar Kannywood Halima Yusuf Atete Wacce tayi Aure a Mako biyu daya gabata ta yiwa sauran Jaruman Kannywood mata Addu’ar Samun Mijin Aure.

Anyi Shagalin Bikin jarumar ne a garin su na Maiduguri inda da dama daga cikin jaruman Kannywood sun nuna Hallaci matuka domin sun Ziyartarci bikin Tinda ga daurin aure har izuwa sauran shagulgulan biki wanda an kusa kwashe mako biyu anayi.

Hakan yasa bayan kowa ya dawo gida lafiya jarumar ta mika sakon godiya ga duk wanda ya halarci taron bikin da wanda vasu samu dama ba amma sukayi mata Addu’a a karshe kuma tayiwa sauran Abokanan sana’arta Addu’ar Samun Mijin Aure.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button