Kannywood News

Tabbas Mu Yan Fim Ba Mutanen Kirki Bane, Domin Duk Wasu Manyan Laifuka Da Allah Ya Haramta Kamar Madigo, Luwadi, Shirka Da Zina Babu Wanda Ba’ayi a Masana’anar Fim Cewar Mawaki Aminu J. Town

Tabbas Mu Yan Fim Ba Mutanen Kirki Bane, Domin Duk Wasu Manyan Laifuka Da Allah Ya Haramta Kamar Madigo, Luwadi, Shirka Da Zina Babu Wanda Ba’ayi a Masana’anar Fim Cewar Mawaki Aminu J. Town

Tabbas Mu Yan Fim Ba Mutanen Kirki Bane, Domin Duk Wasu Manyan Laifuka Da Allah Ya Haramta Kamar Madigo, Luwadi, Shirka Da Zina Babu Wanda Ba’ayi a Masana’anar Fim Cewar Mawaki Aminu J. Town.

J Town, wanda ya bayyana hakan a wani bidiyo, ya ci gaba da cewa kuma a hakan ne har wasu ‘yan fim suke fitowa suna maidawa Shehin Malami, Abdulaziz Idris martani saboda ya yi musu gyara.

A cewar datti Assalafy Kuma ya bayyana cewa Lamarin Yan Fim Ya Munana inda ya Wallafa a Shafin sa na Facebook Kamar Haka: Wannan mawaki ne ya danganta kansa da ‘yan Hausa fim, ya goyi bayan duk abinda Sheikh Dr Idris Abdul-Aziz Bauchi ya fada akan barnan ‘yan film

Zaku ji inda yake bayyana cewa ana Zina da Luwadi da mata ‘yan Hausa film wato ana nemansu ta gaba da baya, sannan yace akwai maza ‘yan film da ake Luwadi da su

A cewarsa duk wani mugun aiki na fasadi da fasikanci wanda Allah Ya haramta ana aikatashi a tsakanin ‘yan film, yace ‘yan film basa koyar da tarbiyya sai dai su lalata tarbiyya

Yanzu ya rage wa su Sheriff Momo su fito su kalubalanci wannan dan uwa nasu a Kotu idan sharri ya yiwa ‘yan film

Allah Ka mana tsari tsakanin mu da ‘yan film.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button