![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/12/2022-06-28_12-01-44_1.jpg?resize=480%2C265&ssl=1)
Duniya Mai Yayi, Kalli Hotunan Yadda Tsufa ya fara bayyana akan Fuskokin Wasu Tsofaffin Matan Kannywood da Sukayi Zamani a baya.
Jerin wasu Tsofaffin Matan Kannywood kenan wanda suka taka rawar gani Ba kadan ba domin suna cikin jerin wanda aka fara harkar fim tare dasu.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/12/FB_IMG_1671544466692.jpg?resize=225%2C300&ssl=1)
Sun fara sana’ar fim tun suna yan mata wanda a yanzu kuma suna cikin jerin Tsofaffin jarumai dama ance baka cin zamanin ka kuma kaci na wani.
Danna akan wannan vedion dake kasa domin ganin hotunan nasu.