Religion

Alhamdulillah Wata Gaskiya Ta Bayyana Daga Gidansu Abduljabbar Yayansa Ya Bada Umurnin Zartar da …

Alhamdulillah Wata Gaskiya Ta Bayyana Daga Gidansu Abduljabbar Yayansa Ya Bada Umurnin Zartar da …

Cikin wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta musamman ma tiktok da youtube.

An hango jagoran darikar kadiriya na kano na cewa, suna maraba da wannan rana da kotu ta yanke hukunci.

Kamar yadda zaku kalla acikin wani bidiyo da Al’isha t.v ta wallafa a shafinta na sada zumunta da kuma dandalin youtube.

Duk da dai mutane na Cewa bidiyon ba na yau bane, amma maganganun da akai A bidiyon Sun bada mamaki.

Musamman ganin sun fito daga gidan su abduljabbar din.

Gadai bidiyon ku kalla.

https://youtu.be/3bO0875w03g

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button