![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/06/Screenshot_20220625-220407_1.jpg?resize=661%2C390&ssl=1)
Bidiyon Amarya Ummi Rahab Na Farko A TikTok Bayan Tayi Aure, Watakil Ko Mijin Ne Ya Yarda Tayi?
Bidiyon fitacciyar jarumar Kannywood Ummi Rahab a shafin TikTok bayan tayi Aure, jarumar an daura auren nata ne a rana irin ta yau Asabar satin daya gabata.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/06/FB_IMG_1656191204204.jpg?resize=242%2C300&ssl=1)
kwatsam yau sati guda dayi sai akaga bidiyon ta ya bulla a shafin nata na kanta.
Wanda hakan yayi Matukar saka mutane mamaki har ta kai wasu na ganin laifin mijin,wasu a nasu ganin kuma suna ganin watakil tun kafin Auren nata tayi bidiyon.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa: