Kannywood News

Kai Tsaye Bidiyo Daga Wajen Daukar Shirin LABARINA Season 6&7

Daga Wajen Daukar Shirin LABARINA Season 6&7

Kai Tsaye Daga Wajen Shirya Shirin LABARINA Series Season 6 Da 7 Wanda Masoya Kallon Shirin Suka Dau Dogon Lokaci Suna Jiran Fitowar Shi.

Hakika Za’a Iya Cewa Jiran Da Akeyi Na Wannan Shirin Mai Farin Jini Yazo Karshe, Inda Shirin Na Dab Da Zuwa Akwatunan Kallonku.

Yanzun Haka Dai An Kusa Kammala Daukar Shirin, Inda Ya Rage Saura Kadan A Fara Haskashi A Gidajen TV Musamman Arewa24 Da Shafin YouTube Aminu Saira.

Duk Da An Sami Sauye Sauye Sosai Na Wasu Jaruman Musanman Manyan Jaruman Cikin Shirin.

A Haka Muna Sa Rai Daraktan Shirin Wato Malam Aminu Saira Yama Tufkar Hanci, Inda Zai Ba Mutane Mamaki Wajen Dawo Da Labarin Shirin Kan Hanyar Daya Dace.

Mun Kawo Muku Yadda Ake Shirya Shirin Kuyi Somin Tabi Kafin Shirin Ya Fara Zuwa GareKu.

https://youtu.be/spSX0DFO99U

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button