News

DA DUMI-DUMI: Ku Kalli Yadda Zulum Ya Rushe Gidan Wanda Ke Satar Wutar Janareton Kan Titi Yana Amfani Da Ita A Masana’antar Shi

DA DUMI-DUMI: Ku Kalli Yadda Zulum Ya Rushe Gidan Wanda Ke Satar Wutar Janareton Kan Titi Yana Amfani Da Ita A Masana’antar Shi

Dubun Wani Mai Datsar Wutar Janareton Gwamnatin Jihar Borno Ta Cika.

Idan Baku Manta Ba Mun Kawo Muku Labarin Yadda Mazauna GRA Maiduguri, suka fallasa wani mai gidan Kankara wanda ke tatsar wuta daga janareton gwamnatin jihar Borno yana amfani da ita a masana’antarshi.

An gano cewa wannan mai tarbar aradu da ka mai suna Dabarju, ya yi dabara inda yake tatsar wutar daga fitillun kan titi wadanda janareton gwamnati ke bai wa wuta.

A cewar wasu, ya kwashe shekaru 2 zuwa 3 yana satar wutar, kuma da aka gano shi ya yi tayin cin hancin N1 miliyan kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, sai dai bai cimma nasarar kar6ar tayin cin hancin ba.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/IhxQ1zFiaX0

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button