Kannywood News

Tirkashi: Babbar Magana Bayan Auren Ummi Rahab An ganta a…

Tirkashi: Babbar Magana Bayan Auren Ummi Rahab An ganta a…

Toffa Shin Ummi Rahab Duda Tayi Aure Zata Cigaba da Fitowa a Film din Wuff Ne Ko Kuma aa Don Kuwa a Wannan Dawowar Ma Harda ita a Cikin film din.

Tabbas Ummi Rahab Yanzu dai Tayi Aure Kuma Cikin Nasara Tana Cikin Dakin Mijin Ta Amma Kuma Ganin Ta a Cikin Shirin Film din Jamaa Sun fara Tunanin Zata Dawo Harkar Film Aci gaba da aikin Film din da ita.

Toh Maganar Gaskiya dai Ummi Rahab Bazata Dawo Harkar Film Ba Balle Taci gabada Yin Film din Wuff Wannan Shine Maganar Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Amma Kuma Har’ Yanzu Bamuji Garan’tin Zata Dawo Ko Kuma Bazata Dawo ba daga Bakin Mijin Nata Wato Lilin Baba Donjin Cikakken Rahoto kuci gabada Kansan Cewa damu A Wannan Gida

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button