Kannywood News

Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah

Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah

Wasu Fusatattun Matasa A Jahar Kaduna Sun Lakadawa Mawaki 442 Da Safara’u Dukan Tsiya A Wajen Wasan Sallah.

Kamar Yadda Zaku Kalli Acikin Bidiyon, Anjiyo Muryar Mai Daukar Bidiyon Na Cewa Kuci Uwar Su.

Sanin Kowa Ne Cewa Irin Wakokin Da Safarau Da 442 Keyi Sun Saba Da Al’ada Dakuma Addini.

Kasancewar Yadda Suke Sakin Kalaman Batsa Acikin Wakokin Su, Lamarin Da Yasa Wasu Matasa Ke Fakon Su.

Acikin Wannan Bidiyon Dai Zakuga Yadda Allah Ya Baiwa Wasu Fusatattun Matasa Sa’a Suka Lakada Musu Duka A Wajen Wasan Sallah.

Lamarin Da Yasa Aka Tashi Daga Wajen Wasan Sallan baram Baram.

Gadai Bidiyon Ku Kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button