Kannywood News

Fitacciyar Jarumar Kannywood Maryam Abubakar, Wadda Akafi Sani Da Maryam Ceeter. Ta Sayi Motar Miliyan 9

Masha Allah, Fitacciyar Jarumar Kannywood Maryam Abubakar, Wadda Akafi Sani Da Maryam Ceeter. Ta Sayi Motar Miliyan 9

Ta siyo wata dalleliyar mota ‘kirar Lexus, wadda a ‘kalla kudin ta ya kai Naira Miliyan 7 zuwa miliyan 9.

Kamar Yadda Jarumar taa wallafa wannan nasara data samu akan shafin ta na sada zumuntar Instagram.

Ta kuma rubuta cewa “Alhamdu my new car Sannan Masoya Da Mabiyan Jarumar Suka Shiga Tayata Murna Da Fatan Alkhairi”.

Daga nan sai ‘yan uwan sana’ar ta wato jaruman Kannywood su kai ta aika mata sakonnin taya murna.

Ceeter dai ta fito a cikin wasu fina-finai, kamar su Zarar Bunu, Mata da miji, Dakta Halima Gidan Salim da dai sauran su.

Kuma ta shiga harkar fim ne ta hanyar ‘yar uwar ta Mansura Isa Tsohuwar Matar Jarumin Kannywood Sani Danja.

Gadai Bidiyon Dakuma Cikakken Rahoton.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button