Kannywood News

Bidiyon Yadda Jarumi Tahir Fagge Ya Yanke Jiki Ya Fadi Yana Tsaka da Rawa da Yan Mata a Gidan Gala

Bidiyon Yadda Jarumi Tahir Fagge Ya Yanke Jiki Ya Fadi Yana Tsaka da Rawa da Yan Mata a Gidan Gala

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon An Ga Jarumin Yana tsaka da tikar rawa tare da wasu Yan mata a gidan gala.

Sai gani kawai akai tahir fagge ya yanke jiki ya Fadi yana tsaka da rawa da wasu matan Gidan galar.

Jarumin dai ya yanke jiki ya Fadi ne a lokacin da yake tsaka da tikar rawa tare da karuwan sa ko Kuma Yan mata masu taya shi.

Wannan lamari saida yai matukar tayar da hankalin Al ummar wajen inda tuni wasu suka fara gudu don kuwa kafin ace Mai mutumina ya riga mu gidan gaskiya.

Wasu da abun ya faru a gaban su sun shaida mana cewa mutumin dai ya shiga gidan gala cikin koshin lapiya inda daga fara rawa Kuma ya yanke jiki ya Fadi..

Wannan yasa mutane fara gudu ganin gawa a gidan gala , Al ummar wajen dai sun shiga matukar tashin hankali musamman matan da yake rawar tare da su.

Wannan yasa malami suke ta kira da Al umma su ringa zuwa wajen alkairi inda ko da an dauki ran mutun zai iya sa ran , Allah yasa mudace , Muna godiya bisa bibiyar mu da kuke Yi a kowane lokaci

Ga Bidiyon Ku Kalla

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button