Religion

Bidiyon Zazzafar Hudubar Sheikh Abdallah G/Kaya Akan Ado Gwanja Da Safaa Da Mr 442 Da Sauran Mawaka.

Bidiyon Zazzafar Hudubar Sheikh Abdallah G/Kaya Akan Ado Gwanja Da Safaa Da Mr 442 Da Sauran Mawaka.

Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Sheikh Abdallah Gadon Kaya, Ya Gabatar Da Hudubar Juma’arsa Akan Kalaman Mawaka.

Shehin Malamin Wanda Yai Hudubar A Yau Juma’a 2-9-2022 A Masallacin Sa Dake Gadon Kaya.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa, Malamin Ya Koka Kan Wani Kalami Da Mawaki Ado Isa Gwanja Yayi.

Wanda Yake Cewa Gudun Mawar Da Suke Bayarwa Ko Malaman Addini Basa Bayar Da Ita Kamar Su.

Malamin Ya Koka Da Kalaman Tare Da Jan Hankali Da Irin Wadannan Kalaman Inda Ya Ayyana Hakan A Matsayin Fito Na Fito Da Allah Da Manzonsa.

Sannan Malamin Yace Mawakan Dake Barna Suyi Fasadi Su Lalata Tarbiyar Yaranku Da Tarbiyar Matan Ku Amma Kuke Basu Kariya.

Lallai Wannan Al’umma Ta Lalace, Wannan Al’umma Ta Tabe A Cewar Malamin.

Gadai Bidiyon Nasa Ku Kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button