Uncategorized

Bidiyon Yadda Matasa suka ƙone Adaidaita Sahun Masu ƙwacen waya a Kabuga da ke Kano

Bidiyon Yadda Matasa suka ƙone Adaidaita Sahun Masu ƙwacen waya a Kabuga da ke Kano

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yamzu Daga Unguwar Kabuga Dake Jahar Kano Na Cewa.

Wasu Fusatattun matasa sun ƙone wani baburin Adaidaita Sahu da ake zargin an yi ƙoƙarin ƙwacen waya da shi a Ƙofar Kabuga da ke Kano.

Al’amarin ya faru ne a ɗazu-ɗazun nan cikin wannan dare na ranar asabar din 20-5-2023.

Sai dai waɗanda ke cikin baburin din wanda ake zargin sunyi yunkurin satar wayar dshi sun tsere.

Bayan sun tsere sun bar babur din a wajen, wasu fusatattun matasa suka sakawa babur din wuta.

Ƙarin bayani na tafe.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button