News

Cikakken Labarin Yar Talla Mai Sallah A Kasuwa, Dukuma Miliyoyin Da Ta Samu Da Tarin Alkhairai A Dalilin Sallar Magriba.

Cikakken Labarin Yar Talla Mai Sallah A Kasuwa, Dukuma Miliyoyin Da Ta Samu Da Tarin Alkhairai A Dalilin Sallar Magriba.

Daga Sallah A Kasuwa Ta Samu Miliyoyin Kudi, Dakuma Abubuwan Da Bazata Taba Mantawa Ba A Rayuwar Ta.

Wata Yar Tallafa Ta Samu Alkhairin Da Bazata Taba Mantawa Ba A Rayuwar Rayuwar Ta Daga Yin Sallah A Kasuwa.

Kamar Yadda Yadda Zaku Kalla A Cikin Bidiyon Dake Kasa, Irin Tarin Kayan Alkhairin Data Samu.

Tun Bayan Da Wani Matashi Ya Ankara Da Yadda Wannan Budurwa Ta Ajje Kayan Tallanta A Gefe Tare Da Yin Alwala Tai Sallah.

Matashin Ya Dauki Hotonta Tare Da Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta, Inda Mutane Suka Nuna Sha’awar Su Na Su Tallafi Rayuwar Ta.

Nan Da Nan Aka Shiga Neman Ta, Bayan Samun Ta Ne, Aka Hada Mata Goma Ta Arziki.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla

https://youtu.be/F-w-cy53HpA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button