Kannywood News

CIKIN BIDIYO: Yadda Aka Kai Amarya Aisha Aliyu Tsamiya Gidan Mijin Ta Yau Litinin

CIKIN BIDIYO: Yadda Aka Kai Amarya Aisha Aliyu Tsamiya Gidan Mijin Ta Yau Litinin

Ankai Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Gidan Mijin Ta, Bayan Daura Auren Ta Da Akai A Ranar Juma’a.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa, Ankai Jarumar Gidan Mijin Ta,

Cikin Shiga Ta Amare Tare Da Fararen Kaya Cikin Hadaddiyar Motar Daukar Amarya.

Mutane Na Taya Jarumar Murnar Aure, Tare Da Yi Mata Fatan Alkhairi Da Zaman Lafiya A Gidan Mijinta,

Sai Dai Har Yanzu Ba’a Ga Bidiyoyin Shagalin A Wajen Fati Ba, Duk Da Dai Wasu Na Ganin Jarumar A Matsayin Mai Kamun Kai.

Amma Dai Sannu A Hankali Ana Saka Ran Ganin Hotunan Ko Bidiyon Party Din Bikin.

Andaiyi Bikin Babu Preewedding Picture Babu Party Babu Sanarwa Sai Dai Kawai Ji Akai An Daura Auren

https://youtu.be/lmwaioSo3pA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button