Kannywood News

Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Tafi Kowacce Mace Kunya Dakuma Kamun Kai A Kannywood

Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Tafi Kowacce Mace Kunya Dakuma Kamun Kai A Kannywood

Wani Bincike Ya Nuna Cewa, Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Na Daga Ciki Mata Masu Kunya Da Kamun Kai A Kannywood.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Nan, Jarumar Tasha Yabo Daga Wasu Mutane.

Daga Masana’antar Ta Kannywood Dama Masu Kallon Fina Finai Kai Harda Ma Masuyin Sharhi Akan Masana’antar

An Shaidi Jarumar Da Qin Shiga Wadda Ta Saba Al’ada Ko Saaka Qananun Kaya.

Jarumar Bata Fiye Shiga Kace Nace Ba, Ko Janyowa Kai Abin Magana.

Jarumar Bata Fiye Shiga Cikin Harkokin Da Suka Shafi Siyasa Ko Tallace Tallacen Kamfanun Nukan Da Basu Dace Ba.

Haka Zalika Tana Girmama Masoyan Ta Daga Duk Inda Suke A Fadin Duniya.

https://youtu.be/ywQCNYDDqZQ

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button