Uncategorized

DA DUMI-DUMI: Akwai Yiwuwar Ministan Sadarwa Da Tattalin Arziki Sheikh Isa Pantami Ya Zama Mataimakin Bola Ahmad Tinubu

DA DUMI-DUMI: Akwai Yiwuwar Ministan Sadarwa Da Tattalin Arziki Sheikh Isa Pantami Ya Zama Mataimakin Bola Ahmad Tinubu

Majiyarmu ta tabbatar wa da jaridar Daily News Hausa cewa akwai yiwuwar shugaban kasa Buhari ya zabi Minista Pantami domin ya yiwa Bola Ahmad Tinubu mataimakin shugaban kasa.

Bola Tinubu ya bawa shugaban kasa wuka da nama domin ya zaba mishi wanda zai mishi mataimaki, bincike ya tabbata cewa shugaban kasar ya maida hankali a tsakanin jihohin Bauchi ko Gombe.

Koma dai menene zuwa gobe jam’iyyar za ta bayyana wanda zai yiwa Tinubu mataimaki.

Shin ko kuna fatan hakan ta kasance?

~ Daily News Hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button