Kannywood News

DA DUMI-DUMI: Bidiyon Jarumin Kannywood Abale Ya Karye A Hannu A Wajen Daukar Shirin Fim Din Sanda

DA DUMI-DUMI: Bidiyon Jarumin Kannywood Abale Ya Karye A Hannu A Wajen Daukar Shirin Fim Din Sanda

DaDuminta: Abale Ya Karye A Hannu Tir’kashi Garin Dau’kar Wa…

Subhanallah: Fitaccen Jarumin Kannywood Wanda Kukafi Sani da Dady Hikima Wato Abale Ya Karye A Han’nun Sa.

Dady Hikima Ya Karye A Hannu Lokacin Gudanar da Wani Zazzafan Shirin Sa Mai Dogon Zango Na Sanda Wannan Film dai Yazamo Babba Shiri da Ake Kallon Sa A fadin Duniya.

Yanzu Muka Samu Rahoto A Kan Karayar da Jarumi Dady Hikima Yayi Yayin Gudanar da Film Din Sa Na Sanda.

Wannan Shirin Na Wasan kwaikwayo Na Sanda Film Ne da Jama’a Suke Son’sa Sakamakon Babban Jarumi Ne yake wakil tar Sa Kuma Film Ne da Ake Fada Ce Fada ce Hakan Baiyiwa Yan Kallon Dadi Ba.

Kuma Daman Shirin Sanda Sunje Hutu Inda Yanzu Haka Suke Dau’kar Sa Toh Anan Jarumin Yasamu Matsala Wato Ya Karye a Hannu.

Dan Haka Muna Fatan Allah Uban’giji Subuhanahu Wata Ala yabasa Lafiya” Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton mu Akan Karayar da Jarumi Abale Yayi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button