Uncategorized

Da dumi’dumi: Ganduje Audio Sautin Muryar Ganduje Wanda Yakai Korafin Tunubu.

Da dumi’dumi: Ganduje Audio Sautin Muryar Ganduje Yakai Korafin Tunubu.

Wani sautin murya gwamnan jahar kano Abdullahi Umar Gandu da yanzu haka yake yawo a shafukan sada zumunta.

Yanzu-Yanzu an fitar da faifain sautin muryar Ganduje Ya Kai korafin Bola Tinubu kan yadda Bola Tinubun ke kokarin fifita Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso akansa.

Wanda aciki har aka jiyo Ganduje Yana cewa don dai kawai mu anga Bamu da Gwamnati?

Sautin muryar ance ta Ganduje ce da Kuma Hon Alh Kabiru Masari wanda yayi mataimakin Shugaban Kasa na wucin gadi ga Bola Tinubu.

Kushiga Nan 👇👇👇👇Dan Sauraro

https://youtu.be/PV-Qz-lRjak

Me zaku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button