Kannywood News

Fitacciyar jarumar Kannywood Aisha Humaira ta bayyana rashin jin dadinta a kan wani taimako da ta ce ta yi amma yanzu ya zame mata karfen kafa.

Fitacciyar jarumar Kannywood Aisha Humaira ta bayyana rashin jin dadinta a kan wani taimako da ta ce ta yi amma yanzu ya zame mata karfen kafa.

Jarumar ta ce yaron da yayi takakkiya har zuwa Kano daga Bauchi don ganinta ta yi masa goma ta arziki har da mahaifiyarsa, ta kuma yi alkawarin mayar da shi makaranta don ci gaba da karatunsa. bayan ta sa na mayar da shi Bauchi sau biyu.

Yanzu dai Hisba ta shiga tsakani, amma duk da haka ya sake komawa wajen jarumar a karo na 3. Yaro ya kafe shi sai wajen Aisha Humaira zai zauna.

Aisha Humaira na kira ga hukumomin da iyayen yaran da su taimaka su rabata da shi.

TAIMAKO YA ZAMA ALAƘAƘAI: Wani Yaro Ɗan Jihar Bauchi Da Jarùmar Kànnywood Aisha Humaira Ta Taimaka Sabo Da Yadda Ya Nuna Shi Masoyiń Ta Ne Har Ta Ɗauki Nauyin Karatun Sa Da Alƙawarin Bawa Mahaifiyar Sa Jari Ya Zame Mata Alakakai

 

Ku Saurari Ƙarin Bayani Daga Bakin Jarumar.

Ya kuke kallon wannan lamari?

Ku Kalli Bidiyon Anan 👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button