Kannywood News

Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya yi wa Jarumar Kannywood Hafsa rasuwa.

Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya yi wa Daya Daga Cikin Jarumar Kannywood Hafsa rasuwa.

Jarumar Ta Rasu Ne Bayan Wata Yar Gajeriyar Rashin Lafiya Da Ta Kamu Da Ita Kamar Yadda Aka Wallafa A Shafuka.

A Cikin Wata sanarwar da ya bayar a daren nan, Wani ɗaya daga cikin jagororin Masana’antar Kannywood Din.

Mai Suna Malam Ahmad S. Alkanawy Ne Ya Fidda Sanarwar, Kamar Yadda Shafin Fim Magazine Suka Sanar, Inda ya bayyana cewa.

Allah Yayiwa Fitacciyar Jarumar Kannywood, Wadda Akafi Sani Da Hafsa Rasuwa.

Marigayiya Hafsa Dai jaruma ce wadda tasha fitowa a finafinai da damar gaske.

Allah ya rahamshe ta, amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button