DA DUMI-DUMI- Abduljabbar bai yi 6atanci ga Annabi ba-‘Yan Uwansa

Yana Kore Batancin Da Akaiwa Annabi S.A.W Ne Daga Wasu Littattafai.

‘Ya’yan marigayi Sheikh Nasiru Kabara sun bayyana cewa Abduljabbar ba batanci ya yiwa manzon Allah (S.A.W) ba.

Wannan bayani na kunshe ne cikin wata takarda da suka rubuta mai dauke da sa hannun Sheikh Sidi Musal Kasiyuni Sheikh Nasiru Kabara

Dan uwa ga Abduljabbar kuma suka rabata ga manema labarai a jihar Kano.

Ko zaku iya bayyana mana ra’ayoyinku kan hakan na bainda ‘yan uwansa suka ce ?

Click Here To Drop Your Comment