Kannywood News

Innalillahi Gaskiyar Magana Akan Rashin Lafiyar Kamaye Da Kudaden da Hamisu Breaker Ya bashi

Innalillahi Gaskiyar Magana Akan Rashin Lafiyar Kamaye Da Kudaden da Hamisu Breaker Ya bashi

Acikin satin nan da muke ciki aka samu labarin cewa Malan Kamaye nacikin Shirin dadin kowa na fama da matsananciyar Rashin Lafiya, sai dai ayanzu gaskiya ta bayyana.

ance dalilin rashin Lafiyar tashi, Lawan Ahmad wanda akafi sanida Umar Hashim a Izzar So, yabashi 100,000.

Sannan kuma ance shima mawaki Hamisu breaker yabashi makudan kudade domin yayi jinya.

Saidai ansamu wata majiya data musanta hakan, dama fadar gaskiya Akan rashin Lafiyar ta kamaye da kuma ainahin Abunda yafaru. Kamar yadda zaku gani a bidiyon kasa ⬇️

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button