Kannywood News

Martani Zuwaga Nafisa Abdullahi” Ba Saida Ke Za’a Cigaba da Shirin Labarina…

Martani Zuwaga Nafisa Abdullahi” Ba Saida Ke Za’a Cigaba da Labarina…

Martani Zuwaga Nafisa Abdullahi” Bayan Fitar daga Shirin Labarina Inda Yanzu Haka An Cigaba da Daukar Wannan Shirin Na Labarina.

Yanzu Bayan Jimawa da Akai Ba’ayi Shirin Labarina Ba Yanzu An Yiwa Nafisa Abdullahi Zazzafan Martani akan Ba Sai da Ita Za’a Cigaba da Shirin Labarina Ba.

A Cikin Martanin da Akai mata” Shine Koda Nafisa Abdullahi Kuma Koda Babu Ita Za’a Cigaba da Shirin Labarina Wannan Shine.

Don Haka Yanzu Ma An Cigaba da Daukar Shirin Labarina Season 5 Inda Kuma Yanzu Aiki Yayi Nisa Labarina Zai Ci Gabada Zuwar Muku Nan Bada Jimawa Ba.

Tabbas Wannan Shirin Na Labarina Shiri Ne dayake Matukar Burge Masoya Wato Masu Kallo Na Tabbata Yanzu Haka Jama’a Masu Tarun Yawan Gaske Ne Suke Jiran Sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button