Bidiyon Hajiya Nafisa Izzar So Tare Da Mahaifanta

MashaAllah! Gwanin Sha’awa Kalli Bidiyon Jarumar Shirin Izzar So (Aisha Najamu) Hajiya Nafisa Izza. Tare Da Mahaifanta (Mahaifi Da Mahaifiya) Wajen Bikin Kanwarta.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, Lallai Bidiyon Ya Nuna Cewa Jarumar Nada Kyakkyawar Alaka Tare Da Iyayen Ta.

Sannan Ya Nuna Tana Girmama Makota Da Yan Uwanta, Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon

Bidiyon Ya Dauki Hankula Sosai Inda Jarumar Ta Fito Gwanin Sha’awa Ita Da Yan Uwanta. Kalli Bidiyon Anan.

 

Click Here To Drop Your Comment