Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Kuma Jagoran Darikar Tijjaniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Ya Fara Gina Wani Katafaren Masallaci Hade Da Makarantar Islamiyya A Birnin Tarayya Abuja.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, Tuni Injiniyoyin Da Zasu Fara Ginin Suka Sauka A Filin.

Domin Fara Auna Yadda Za’a Fitar Da Wannan Masallaci Dakuma Makarantar Batare Da Bata Lokaci Ba.

Anasa Ran Wannan Masallaci Ka Iya Zama Na Biyu Kuma Mafi Tsaruwa A Birnin Tarayya Abuja.

Lura Da Yadda Aka Warewa Aikin Ginin Maqudan Kudade Da Wajen Malamin.

Ba Wannan Ne Karo Na Farko Ba Da Shehin Malamin Ke Gina Masallaci Irin Wannan A Nigeria Ba.

Kushiga Nan Ku Kalli Bidiyon Ginin.

Click Here To Drop Your Comment